ISO 639-1
ISO 639-1 (Lambobin wakilcin sunayen harsuna - Sashe na 1): Lambar Alpha-2 domin tattara cikakkun bayanan harsuna, shine standard na farko dake tara bayyana lambobin harshe a cikin jerin lambobin ISO 639.
ISO 639-1 | |
---|---|
Asali | |
Characteristics | |
Description | |
Ɓangaren | ISO 639 (en) |
Muhimmin darasi | ISO 639-1 code (en) |
infoterm.info… |
Sashe na 1 ya ƙunshi rajistar lambobin haruffa biyu. Akwai lambobin haruffa guda 183 da aka yiwa rajista tun daga watan Yunin 2021. Lambobin rajista sun ƙunshi manyan harsunan duniya.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.