Konya
Konya birni ne, da ke a yankin Anatoliya ta Tsakiya, a ƙasar Turkiya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2016, Konya tana da yawan jama'a 2,161,303. An gina birnin Konya kafin karni na talatin kafin haihuwar Annabi Issa.
Konya | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Turkiyya | |||
Province of Turkey (en) | Konya Province (en) | |||
Babban birnin | ||||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 2,232,374 (2019) | |||
• Yawan mutane | 54.45 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 41,001 km² | |||
Altitude (en) | 1,019 m | |||
Bayanan tarihi | ||||
Ƙirƙira | 700 "BCE" | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+03:00 (en)
| |||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 332 | |||
Wasu abun | ||||
| ||||
Yanar gizo | konya.bel.tr | |||
Hotuna
gyara sashe-
Laburare na Jami'ar Selcuk, Konya Turkiyya
-
Ince Minareli
-
Wata hanya a birnin
-
Wani nau'in abincin jama'ar birnin
-
Wani kogi a birnin
-
Konya
-
Birnin
-
Filin jirgin Sama na birnin