Podgoritsa
Podgorica ko Podgoritsa[1] (da harshen Serbiya da harshen Montenegro Подгорица) birni ne, da ke a ƙasar Montenegro. Shi ne babban birnin ƙasar Montenegro. Podgoritsa yana da yawan jama'a 237,137 bisa ga jimillar 2018. An gina birnin Podgoritsa kafin karni na sha ɗaya bayan haihuwar Annabi Issa. Shugaban birnin Podgoritsa Ivan Vuković ne.
Podgoritsa | |||||
---|---|---|---|---|---|
|
|||||
| |||||
| |||||
Suna saboda | Josip Broz (en) da Gorica (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Montenegro | ||||
Municipality of Montenegro (en) | Podgorica Municipality (en) | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 150,977 (2011) | ||||
• Yawan mutane | 125.29 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 1,205 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Ribnica (en) da Morača (en) | ||||
Altitude (en) | 49 m | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Gwamna | Olivera Injac (en) (13 ga Afirilu, 2023) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 81000 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 20 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | podgorica.me |
Hotuna
gyara sashe-
Gidan tarihi na kasa, Podgrica
-
Moraca Sports Center
-
Kogin Morača, Podgrica
-
Birnin Podgrica
-
Podgrica, Montenegro