Location via proxy:   [ UP ]  
[Report a bug]   [Manage cookies]                

Wasan kwaikwayo shine duk wani wasa da ake shiryawa Domin a fadakar, a ilmantar, kuma a nishadantar da al'ummah.

   IRE-IREN WASAN KWOIKWAYO 

Na zamani Na gargajiya

RUBUTATTUN WASAN KWOIKWAYO 

GARGADI-misalin sa littafin uwar gulma, kulba na barna,zaman duniya iyawane NISHADI-misalin sa littafin tabarmar kunya. SOYAYYA-misalin sa soyayya Tafi kudi. ILIMI-misalin sa wasan marafa. TUBALIN GANIN WASAN KWOIKWAYO Kayan yan wasa Dandamali Yan wasa Wurin wasa