Ƙira
Kira | |
---|---|
historical profession (en) da sana'a | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | metalsmith (en) da metalworker (en) |
Filin aiki | ironwork (en) da blacksmithing (en) |
Product, material, or service produced or provided (en) | ironwork (en) |
Yadda ake kira namiji | حدّاد, Schmied, forgeron, kovač da Schmadd |
Kira Sana'a ce da ta kunshi amfani da karafa ko dalma wurin yin kere-keren kayayyakin amfani a gida ko gona ko wurin yaki da sauransu. Abubuwan da makera a garuruwan Hausawa suka fi kerawa su ne kamar wuka da sulke da Manjagara da gatari,da fatanya, da adda da sauransu. Wannan ne ya sa aikin kira yake da mahimmanci ga al'ummar Hausawa, idan aka kwatanta irin kayayyakin da suke kerawa ta hanyar kira, duk kusan kayayyaki ne masu amfani sosai musamman a zamanin da suka gabata, yayinda babu cigaba sosai a duniya. Ƙira tsohon al’amari ne a ƙasar hausa. Tarihi yana nuna cewa, Hausawa tun kafin zuwan shehu Ɗan Fofodio suna harkan ƙira[1].
Biblio
[gyara sashe | gyara masomin]Madauci, Ibrahim. (1968). Hausa customs. Isa, Yahaya., Daura, Bello. [Zaria]: Northern Nigerian Pub. Co. ISBN 978-169-097-6.OCLC 489903061.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Madauci, Ibrahim. (1968). Hausa customs. Isa, Yahaya., Daura, Bello. [Zaria]: Northern Nigerian Pub. Co. pp.30. ISBN 978-169-097-6.