Barawo
Appearance
(an turo daga ɓarawo)
Hausa
[gyarawa]Barawo Barawo (help·info) mai yin sata, mai ɗaukar abinda ba na shi ba. [1]
- Suna jam'i. ɓarayi
Misalai
[gyarawa]- Barawo ya sace mun takalmi
- An kama wani Barawon mota
- Yan sanda sun bada belin wani Barawo
Karin Magana
[gyarawa]- Na shiga ban dauka ba bata fidda barawo
- Anyi ba'aiba rufe kofa da barawo
- Bakon barawo bana Mutum daya bane
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,187