Location via proxy:   [ UP ]  
[Report a bug]   [Manage cookies]                
Jump to content

Dabba

Daga Wiktionary

Dabba wata halittane daga cikin halittan Allah ya halitto A turanci yana nufin Animal Wanda a hausa kuma yana nufin Dabba[1]

Suna Jam'i (Dabbobi)

Misalai

[gyarawa]
  • Kaza dabban gida ce.
  • Audu yana kiwon dabbobi.
  • Zan siyawa dabba ta dusa.

A Wasu harsuna

[gyarawa]

Manazarata

[gyarawa]
  1. Neil Skinner, 1965. Kamus na Turanci da Hausa, Northern Nigerian Publishing Company,p 7. ISBN 9 789781691157