Location via proxy:   [ UP ]  
[Report a bug]   [Manage cookies]                
Jump to content

jirgin ruwa

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

jirgin ruwaAbout this soundJirgin ruwa  shine jirgin da yake ɗiban mutane da kaya, tahanyar Amfani da na'urorin wurin tafiya cikin ruwa.

Misali

[gyarawa]
  • Ansamo jirgin ruwan da ya ɓace.
  • Munyi sallar amma a jirgin ruwa

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: canue
  • Larabci: سفينة