Aljeriya
Kasa Mai zaman kanta a Arewacin Africa
Aljeriya, tana ɗaya daga cikin ƙasashen Afirka ta arewa. Tana da babban kogi daga arewacin ta tana da kuma iyaka da ƙasashe shida su ne Kamar haka:
- Daga yammaci Maroko da hamada ta yamma.
- Daga kudu maso yammaci Murutaniya, da Mali.
- Daga kudu maso gabasci Nijar.
- Daga gabasci Libya.
Aljeriya | |||||
---|---|---|---|---|---|
الجمهورية الجزائرية الديمقراطية الشعبية (ar) الجزائر (ar) | |||||
|
|||||
| |||||
Take | Kassaman (en) | ||||
| |||||
| |||||
Kirari | «By the people and for the people (en) » | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Aljir | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 43,900,000 (2020) | ||||
• Yawan mutane | 18.43 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
Larabci Standard Algerian Berber (en) | ||||
Addini | Musulunci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Arewacin Afirka, Duniyar Musulunci, Arab world (en) da Faransa | ||||
Yawan fili | 2,381,741 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Bahar Rum | ||||
Wuri mafi tsayi | Mount Tahat (en) (2,918 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Chott Melrhir (en) (−40 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira |
3 ga Yuli, 1962 5 ga Yuli, 1962 | ||||
Muhimman sha'ani |
| ||||
Ranakun huta |
Sallar Idi Babba (10 Dhu al-Hijjah (en) ) Sallar Idi Karama (2 Shawwal (en) ) Independence Day (en) (July 5 (en) ) Ashura (en) (10 Muharram (en) ) Maulidi (12 Rabi' al-awwal (en) ) New Year's Day (en) (January 1 (en) ) Islamic New Year (en) (1 Muharram (en) ) International Workers' Day (en) (May 1 (en) ) Yennayer (en) (January 12 (en) ) Revolution Day (en) (November 1 (en) ) Israi da Mi'raji (27 Rajab (en) ) | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | semi-presidential system (en) | ||||
Majalisar zartarwa | Government of Algeria (en) | ||||
Gangar majalisa | Parliament of Algeria (en) | ||||
• Shugaban kasar Algeria | amin berrabahgay (en) (19 Disamba 2019) | ||||
• Prime Minister of Algeria (en) | Nadir Larbaoui (en) (11 Nuwamba, 2023) | ||||
Majalisar shariar ƙoli | Supreme Court of Algeria (en) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 163,472,233,246 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Dinar na Aljeriya | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo | .dz (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +213 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 14 (en) , 17 (en) , 1548 (en) da 1055 (en) | ||||
Lambar ƙasa | DZ | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | el-mouradia.dz… |
- Daga arewa maso gabasci Tunisiya
Aljeriya tana daya daga cikin kasashen, larabawa na Afirka kuma tana daya daga cikin kasashen larabawa kuma har wayau tana daya daga cikin kasashen Afirka kuma memba ce a kasashen Obek.[1]
Jihohin Aljeriya
gyara sasheAljeriya tana da yankuna arba'in da takwas su ne :-
|
Hotuna
gyara sashe-
Mutum-Mutumin Abdalmumin ben ali nedroma
-
Aljeriya
-
Dakin wasa
-
Birnin Oran, Aljeriya
-
Tahagart Aljeriya
-
Kogi
-
Wani da raƙuminsa a yankin Aljeriya
-
Layin dogo
-
Tutar Aljeriya
-
Taswirar Aljeriya
Ƙasashen Afirka |
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe |