Botswana
Botswana ko Jamhuriyar Botswana, tana daya daga kasashen kuducin Afirka,
Botswana | |||||
---|---|---|---|---|---|
|
|||||
| |||||
| |||||
Take | Fatshe leno la rona (en) | ||||
| |||||
| |||||
Kirari |
«Rain» «Pula» «Дъжд» «Our pride, your destination» «Ein balchder, eich cyrchfan» | ||||
Suna saboda | Tswana people (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Gaborone | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 2,291,661 (2017) | ||||
• Yawan mutane | 3.94 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Turanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Kudancin Afirka | ||||
Yawan fili | 581,737 km² | ||||
• Ruwa | 2.5 % | ||||
Wuri mafi tsayi | Otse Hill (en) (1,491 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Kogin Limpopo (513 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Bechuanaland Protectorate (en) | ||||
Ƙirƙira | 1966 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | jamhuriya | ||||
Gangar majalisa | National Assembly of Botswana (en) | ||||
• President of Botswana (en) | Mokgweetsi Masisi (en) (1 ga Afirilu, 2018) | ||||
• President of Botswana (en) | Mokgweetsi Masisi (en) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 18,737,066,307 $ (2021) | ||||
Nominal GDP per capita (en) | 6,710.99 $ (2020) | ||||
Kuɗi | Botswana pula | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
| ||||
Suna ta yanar gizo | .bw (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +267 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 911 (en) , 997 (en) , 998 (en) da 999 (en) | ||||
Lambar ƙasa | BW | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | gov.bw |
tasa samu 'yancin kanta a shekara ta, (1966 ) ta kuma zama jamhuriya a shekara ta 1977 Turawan mulkin mallaka sun shigeta a karni na uku na hijira, a wannan lokaci kabilar boyor waci take hade da farar fata sun yi yaki da Kuma mazauna kasar na asili.
Iyaka
gyara sasheBotswana tanada iyaka da kasashe hudu sune wa'yannan :
- daga kudanci Afirka ta kudu
- daga yammaci Namibiya
- daga arewaci Zambiya
- daga arewa maso gabasci Zimbabwe
Mutune
gyara sasheYawan mutanen Botswana sun kai kimanin 1,197,000 acikin su yan tsiraru ne kasar turi da Asiya yawancin su 'yan Afirka ne yawancin mutanen suna rayuwa a gabascin kasar . kasar tanada kabilole takwas , da kwai kabilar batswana yawansu zai kai kimanin 20,000 dubu ashirin kuma suna yawan raguwa kabila mafi yawa itace kabilar banto.
-
Wasu iyaye masu rawa a lokacin Murnar Kuru a Botswana.
Addini
gyara sasheYawanci mutanen kasar Botswana kirista ne amma sunada wadanda basu dayawa Musulmai da mabiya a'ddinin hindu dakwai wasu 20% wadanda basuda addini.
Jihohin kasar
gyara sasheHotuna
gyara sashe-
Titi a Ganorone, Botswana
-
Tutar Botswana
-
Majalisar dokokin Botswana a Gaborone
-
Taxis
-
Alamar Maraba da zuwa Jwaneng, Botswana
-
Wata makaranta a Molepolole
-
Giwaye bakin Ruwa, Botswana
-
Wurin yawon buɗe ido na Safafi, Botswana
-
Tukanen gargajiya na Kasar
-
Wani a bisa Kwale-kwale, Botswana
-
Teku, Botswana
Manazarta
gyara sashe
Ƙasashen Afirka |
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe |