Pakistan
Fakistan ƙasa ce da ke, a cikin yankin Kudancin Asiya. Kuma Tana kusa da Indiya, Iran, Afghanistan, da Din. A hukuman ce ana kiran ta Jamhuriyar Musulunci ta Pakistan. Tana da kuma dogo mai tsayi kusa da Tekun Larabawa a kudanci, Pakistan ce ta biyar a yawan jama'a (miliyan 207.77) a Duniya. Kasar Pakistan tana da faɗin, ƙasa gaba ɗaya na 880,940 km2 (340,130 sq mi) (gami da yankunan da Pakistan ke rike da su na Azad Kashmir da Gilgit Baltistan). Wannan ya sanya Pakistan ta zama kasa ta 34 a Duniya. Pakistan ce kasa ta bakwai mafi yawan sojoji a Duniya. Babban birnin Pakistan shi ne Islamabad. Kafin shekara ta 1960, Karachi ne, wanda yanzu shine birni mafi girma a kasar.
Pakistan | |||||
---|---|---|---|---|---|
پاکستان (ur) پاکستان (pa) پاڪستان (sd) پاکستان (ps) Pakistan (en) پاکستان (mis) پاکستان (brh) Pákistán (brh) پاکستان (mis) پاکِستان (ks) پاڪستان (skr) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Take | Qaumi Taranah (en) | ||||
| |||||
| |||||
Kirari | «Iman, Ittihad, Nazm (en) » | ||||
Suna saboda | sincerity in Islam (en) , Punjab (en) , Khyber Pakhtunkhwa (en) , Pakistan Occupied Kashmir (en) , Sindh (en) da Balochistan | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Islamabad | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 223,773,700 (2021) | ||||
• Yawan mutane | 253.74 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
Turanci Urdu (national language (en) ) | ||||
Addini | Musulunci, Kiristanci, Hinduism (en) da Ahmadiyya | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | South Asia (en) | ||||
Yawan fili | 881,913 km² | ||||
Wuri mafi tsayi | K2 (en) (8,610) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Arabian Sea (en) (0 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | British Raj (en) , presidencies and provinces of British India (en) da Dominion of Pakistan (en) | ||||
Ƙirƙira | 14 ga Augusta, 1947 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | Jamhuriyar Tarayya da parliamentary republic (en) | ||||
Majalisar zartarwa | Government of Pakistan (en) | ||||
Gangar majalisa | Parliament of Pakistan (en) | ||||
• President of Pakistan (en) | Asif Ali Zardari (en) (2024) | ||||
• Firimiyan Indiya | Shehbaz Sharif (11 ga Afirilu, 2022) | ||||
Majalisar shariar ƙoli | Supreme Court of Pakistan (en) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 348,262,544,719 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Pakistani rupee (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo | .pk (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +92 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 1122 (en) , 15 (en) da 16 (en) | ||||
Lambar ƙasa | PK | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | pakistan.gov.pk |
Sunan Pakistan tana nufin kasa Mai Tsarki a cikin harshen Farisanci da Urdu.
Alamomin kasa
gyara sasheAlamomin kasa a Pakistan
Dabbar kasa | Markhor | |
---|---|---|
Tsuntsun kasa | Chukar | |
Bishiyar kasa | Cedrus deodara | |
Bishiyar kasa | Jasminum officinale | |
Dabbar gado ta kasa | Snow Leopard | |
Tsuntsun gado na kasa | Shaheen Falcon | |
Dabbar ruwa ta kasa | Indus river dolphin | |
National reptile | Indus Crocodile | |
Kifin kasa | Tor putitora | |
Halittar kasa | Bufo stomaticus | |
Kafilfilon kasa | Indian purple emperor | |
Kayan maarin kasa | Mango | |
Amfanin gona na kasa | Sugarcane | |
Barasar kasa | Sugarcane juice | |
Kayan karin kuzari na kasa | Okra | |
Abincin kasa | Pakistani Biryani (Beef) | |
Wasan kasa | Field hockey | |
Adon kasa | Salwar kameez | |
Masallacin kasa | Faisal Mosque | |
Gidan Tarihi na kasa | Mazar-e-Quaid | |
Kogin kasa | Indus River | |
Tsaunin kasa | K2 |
Hotuna
gyara sashe-
Kaburburan Chaukandi kusa da birnin Karachi
-
Ofishin jakadancin Pakistan a birnin Tokyo
-
Dakin Karatu na Quaid e-Azam a Lambun Jinnah
-
Sanannen wurin bauta mai laƙabin ‘sufi’, Multa
-
Badshahi Masjid (Masallacin Sarki), Tsohon Gari, Lahore
-
National Art Gallery, Pakistan
-
Jami'ar Aga Khan Karachi
-
&mGaɓar Tekun birnin
-
National Skills University
-
Filin jirgin Sama na birnin Karachi, Pakistan
-
Masallacin Faisal
-
Ofishin jakadancin kasar a Tokyo, Japan
-
Kogin Indus daga babbar hanyar karakouram
-
Gadar Native Jetty Karachi, Pakistan
Manazarta
gyara sasheAsiya | |||
Kazakystan • Kyrgystan • Tajikistan • Turkmenistan • Uzbekistan |
Sin • Japan • Mangolia • Koriya ta Arewa • Koriya ta Kudu • Jamhuriyar Sin | ||
Armeniya • Azerbaijan • Baharain • Georgia • Irak • Isra'ila • Jordan • Kuwait • Lebanon • Oman • Qatar • Saudiyya • Siriya • Turkiya • Taraiyar larabawa • Falasdinu • Yemen | Brunei • Kambodiya • Indonesiya • Laos • Maleshiya • Myanmar • Filipin • Singafora • Thailand • Timor-Leste • Vietnam | ||
Afghanistan • Bangladash • Bhutan • Indiya • Iran • Maldives • Nepal • Pakistan • Sri Lanka |