Location via proxy:   [ UP ]  
[Report a bug]   [Manage cookies]                
Jump to content

Amalanke

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Amalanke
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na wheeled vehicle (en) Fassara
Amfani Sufuri
Source of energy (en) Fassara human energy (en) Fassara da animal power (en) Fassara
amalanke

Amalanke dai abu ce da ake ɗauko kaya da ita, amalanke zamu iya cewar motar gargajiya ce domin ana amfani da ita tun kafin zuwan mota, amalanke dai anayin ta ne da katako da kuma ƙarfe sai tayu da ake sanya mata, sannan ta kasance tana da tayu guda biyu da inda mai tukata ke riƙewa da kuma inda masu turawa suma suke riƙewa.

Amfanin amalanke

[gyara sashe | gyara masomin]
amalanke ta ɗauko kaya

Amalanke ta kasance tana da amfani sosai tun azamanin da wajen taimakawa mutane kamar ɗauko ƙasa, ɗaukar takin gargajiya wato bola akai gona, ɗaukar itace da dai sauran aikace-aikace da dama.[1]