Dabino
Dabino | |
---|---|
dan-ice, abinci, tropical and subtropical fruit (en) da Q29043273 | |
Tarihi | |
Mai tsarawa | Phoenix dactylifera (en) |
Dabino a harshen Turanci ake kiran shi da suna date palm, (Phoenix dactilifeyra), itaciya ce dake fidda ya'ya kanana masu zaki da ake kira da yayan dabino, bishiyar dabino yana daga cikin jinsin bishiyoyi kamar bishiyoyin kwa-kwa mai ruwa da ta kwakwan manja. Kuma bishiyar dabino, bishiya ce mai dimbin tarihi Dabino yanada muhimmanci sosai a jikin dan Adam [1], Wato ana amfani dashi sosai don Kara lafiya don kuwa yana kunshe da sinadaran gina jiki[2]. Yana Kuma kashe kwayoyin cuta kamar kansa, ciwon chili, da sauran su. Amfanin dabino baya kirguwa. Musulmi kanyi amfani da dabino a lokacin Azumi don Buda baki don koyi da fiyayyen halitta Annabi Muhammad (S A W). don kuwa har cikin Alqur'ani mai girma Allah madaukakin sarki ya ambaci dabino sau da yawa[3] don Kuma Karin bayani duba[4].
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://m.facebook.com/permalink.php?story_fbid=1408109102656394&id=1400124713454833
- ↑ https://www.bbc.com/hausa/rahotanni-56199556
- ↑ https://www.muryarhausa24.com.ng/2018/09/amfanin-dabino-a-jikin-dan-adam-cikakken-bayani-da-yadda-ake-amfani-da-shi.html?m=1
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-04-12. Retrieved 2021-04-12.