Location via proxy:   [ UP ]  
[Report a bug]   [Manage cookies]                
Jump to content

Damina

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Damina
Rayuwa
Haihuwa City of Stonnington (en) Fassara, 1 ga Augusta, 1912
ƙasa Asturaliya
Mutuwa Peleliu (en) Fassara, 17 Satumba 1944
Karatu
Makaranta St Kevin's College (en) Fassara
St Stanislaus' College (en) Fassara
St Mary's College (en) Fassara
Sana'a
Sana'a mai daukar hoto, Mai daukar hotor shirin fim, war photographer (en) Fassara, photojournalist (en) Fassara, producer (en) Fassara da darakta
IMDb nm0661356

Damina na nufin wani lokaci ne a kowacce shekara inda ruwan sama ke sauka a daga sama a wasu watan sa. A wasu sassan na Afrika ana fara tsammanin damina daga wata na hudu ko biyar na kowacce shekara a wannan lokaci ne Manoma suka fi yin noma wato noman hatsi da dai sauransu.

Ruwan sama na sauka lokacin damina

Hatsi waɗanda ake nomawa a lokacin damina.

[gyara sashe | gyara masomin]

Akan amfana da hatsi irin su Masara, Gero, Dawa, Shinkafa dadai sauransu.

ruwan sama na sauka lokacin damina
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.