Daular Jalairiyya
Appearance
Daular Jalairiyya | |||||
---|---|---|---|---|---|
السلطنة الجلائرية | |||||
|
|||||
Taswirar Gabas ta Tsakiya da ke nuna, a kore, yankin da gwamnatin Jalairiyya ke iko da shi daga 1337 zuwa 1432. | |||||
| |||||
Suna saboda | Iyalan Jalairiyya | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Sarkin Musulmi |
| ||||
Babban birni | Bagdaza (1335–1358)Tabriz (1358–1388)Bagdaza (1388–1411)Basra (1411–1432) | ||||
Yawan mutane | |||||
Harshen gwamnati | Larabci, Farisawa, Mongolian, Turkanci | ||||
Addini | Musulunci Shi'a | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Daular Ilkhanid | ||||
Ƙirƙira | 1335 | ||||
Rushewa | 1432 | ||||
Ta biyo baya |
Qara Qoyunlu Daular Timurid | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | Sarauta |
Daular Jalairiyya (Larabaci: الدولة الجلائرية) daular ce da sarkin Hassan mai girma ya assasa kuma ta ci gaba har kusan karni guda, tun daga shekara ta 1335 miladiyya daidai da shekara ta 756 bayan hijira har zuwa shekara ta 1432 miladiyya daidai da shekara ta 853 bayan hijira.[1] Daular ta tashi ne bayan rugujewar daular Ilkhanid, kuma sakamakon abubuwan da suka gabata, dangin Jalayir sun sami 'yancin kai a Bagdaza.[2] A tsawon lokaci 'yan Jalayirid sun sami damar tsallakawa tare da mamaye kasar Azarbaijan tare da shiga Tabriz babban birnin Mulkin Chobanid, kuma hakan ya kasance karkashin jagorancin sarkin Uwais I.[3][1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 Jalayrids.
- ↑ Bayne Fisher, William. The Cambridge History of Iran, p. 3: "From then until Timur's invasion of the country, Iran was under the rule of various rival petty princes of whom henceforth only the Jalayirids could claim Mongol lineage"
- ↑ Dizadji، H (2010). Journey from Tehran to Chicago: My Life in Iran and the United States, and a Brief History of Iran