Location via proxy:   [ UP ]  
[Report a bug]   [Manage cookies]                
Jump to content

Galmi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Galmi


Wuri
Map
 13°58′00″N 5°40′28″E / 13.9667°N 5.6744°E / 13.9667; 5.6744
JamhuriyaNijar
Yankin NijarYankin Tahoua
Department of Niger (en) FassaraMalbaza Department (en) Fassara
Municipality of Niger (en) FassaraDoguerawa
Yawan mutane
Faɗi 13,888 (2012)
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Kasar Nijar

Galmi, Nijar, ƙauye ne mai kimanin mutane duba 8,000 zuwa 10,000.[1] Yana da nisan kilomita 500 kilometres (310 mi) daga Gabashin Yamai akan titin gabas – yamma tsakanin Birnin Konni da Maradi. Yana a gefen kudu da hamadar Sahara ta wurin wani dutse. [1]

Ƙauyen Galmi sananne ne, la'akari da irin albasar sa, mai kalar ja da launin ruwan hoda[2] wanda ta shahara a yammacin Afirka. Noman Albasa a ƙauyen ya kasance a cikin batun fim ɗin Documentary na Nijar, fim ɗin mai suna; For the Best and for the Onion.[3]

Sanannen abin tarihi shine, asibitin Galmi. Ginin asibitin yana cike da ciyayi.[4]

  1. 1.0 1.1 "Galmi Hospital, Galmi, Niger". Samaritan Purse. Archived from the original on 2015-01-22. Retrieved 2015-01-04.
  2. "Helping onion growers capitalize on The power of purple". African Development Foundation. 2005. Archived from the original on 2016-03-03. Retrieved 2015-01-04.
  3. "For the Best and for the Onion". Icarus Films. Retrieved 2014-07-30.
  4. "Galmi Hospital". SIM Galmi Hospital. Retrieved 2017-06-02.