Haɓe
Haɓe |
---|
Habe kabila ce a cikin kabilun Hausawa wadanda suke rike da sarautan kasar Hausa a da, amman banda yanki Zamfara, inda Gobirawa suke rike da sarautan Gobir.[1][2][3].
Sarakunan Habe
[gyara sashe | gyara masomin]- Sarakunan Habe na Masarautar Zazzau na Farko.
s/n | Sarakuna | Shekara |
---|---|---|
1 | Gunguma | ????? |
2 | Matazo | ????? |
3 | Tumsah | ????? |
4 | Tamusa | ????? |
5 | Suleimanu | ????? |
6 | Maswaza | ????? |
7 | Ɗinzaki | ????? |
8 | Nayoga | ????? |
9 | Kauchi | ????? |
10 | Nawainchi | ????? |
11 | Machikai | ????? |
12 | Kewo | ????? |
13 | Bashikarr | ????? |
14 | Majidada | ????? |
15 | Ɗahirahi | ????? |
16 | Jinjiku | ????? |
17 | Sukanu | ????? |
- Sarakunan Habe na Masarautar Zazzau na Biyu.
s/n | Sarakuna | Shekara |
---|---|---|
1 | Noman Abdu | 1505 – 1530 |
2 | Gudan Dan Masukanan | 1530 – 1532 |
3 | Nohirr | 1532 – 1535 |
4 | Kowanissa | 1535 – 1536 |
5 | Bakwa Turunku | 1536 – 1539 |
6 | Ibrahimu | 1539 – 1566 |
7 | Karama | 1566 – 1576 |
8 | Kafo | 1576 – 1578 |
9 | Bako | 1578 – 1581 |
10 | Aleyu na daya | 1581 – 1587 |
11 | Isma’ilu | 1587 – 1598 |
12 | Musa | ???? – 1598 |
13 | Gadi | 1598 – 1601 |
14 | Hamza | ???? – 1601 |
15 | Abdaku | 1601 – 1610 |
16 | Burema | 1610 – 1613 |
17 | Aleyu Na Biyu II | 1613 – 1640 |
18 | Makam Rabo | 1640 – 1641 |
19 | Ibrahim Basuka | 1641 – 1654 |
20 | Bako | 1654 – 1657 |
21 | Sukana | 1657 – 1658 |
14- Hamza
15- Abdaku
16- Burema
17- Aleyu Na Biyu II
18- Makam Rabo
19- Ibrahim Basuka
20- Bako
21- Sukana
22- Aleyu Na uku III 1658 – 1665
23- Ibrahim 1665 – 1668
24- Makaman Abu 1668 – 1686
25- Seun 1686 – 1696
26- Bako dan Musa 1696 – 1701
27- Isharku 1701 – 1703
28- Burema Ashakuka 1703 – 1704
29- Bako dan Sukana 1704 – 1715
30- Muhammadu dan Gunguma 1715 – 1726
31- Uban Bawa 1726 – 1733
32- Makam Gani 1733 – 1734
33- Abu muhammadu Goni ???? – 1734
34- dan Ashakuka 1734 – 1737
35- Makama Abu 1737 – 1757
36- Bawo 1757 – 1759
37- Yunusa 1759 – 1764
38- Yaƙuba 1764 – 1767
39- Aleyu Na Huɗu IV 1767 – 1773
40- Chikkoku 1773 – 1779
41- Muhamman Mai-Gammo 1779 – 1782
42- Jatau 1782 – 1802
43- Makau 1802 – 1804
Bibiliyo
[gyara sashe | gyara masomin]- Bobboyi, H., Yakubu, Mahmud.(2006). The Sokoto Caliphate: history and legacies, 1804-2004, 1st Ed. Kaduna, Nigeria:Arewa House. ISBN 978-135-166-7
- Hamman, Mahmoud, 1950- (2007). The Middle Benue region and the Sokoto Jihad, 1812-1869 : the impact of the establishment of the Emirate of Muri. Kaduna: Arewa House, Ahmadu Bello University. ISBN 978-125-085-2. OCLC 238787986.