Location via proxy:   [ UP ]  
[Report a bug]   [Manage cookies]                
Jump to content

Kanzashi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kanzashi
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na decoration (en) Fassara da hairstyle accessory (en) Fassara
Bangare na Nihongami (en) Fassara
Suna a harshen gida
Ƙasa da aka fara Japan
kanzashi japan
samarin a maiko

Kanzashi (簪) ornaments ne da ake amfani dashi a gashin kai. Ita kalmar kanzashi na nufi da ma'adanai daban daban.

A cikin harshen turanci, ita kalmar kanzashi yawanci ana amfani da ita wajen yin nuni ga kayan ado na gashi da aka yi daga zanen da aka naɗe da shi da ake amfani da su don samar da furanni ( tsumami kanzashi ), ko kuma dabarun naɗewa da ake amfani da su don yin furanni.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.