Karaye
Appearance
Karaye | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | jihar Kano | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 17 km² | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Ƙaraye ƙaramar hukuma ce kuma hedikwatar masarautar Karaye a jihar Kano a Najeriya. Hedkwatar ta tana cikin garin Ƙaraye.
Tana da yanki 479 km2 da yawan jama'a 2 a lissafin ƙidayar shekara ta 2006. Tana ɗaukar sansanin masu yi wa ƙasa hidima (NYSC) [1] a jihar Kano.
Ƙaraye shi ne gidan Dam din Challawa Gorge . Tafki ce babba a kogin Challawa, wani magudanar ruwa a kogin Kano, wanda shi ne babban magudanar ruwa a kogin Hadejia .
Lambar gidan waya na yankin ita ce 704.[2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ National Youth Service Corps
- ↑ "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2009-10-20.
Kananan Hukumomin Jihar Kano |
Dala | Kano | Kumbotso | Nasarawa | Rimin Gado | Tofa | Doguwa | Tudun Wada | Sumaila | Wudil | Takai | Albasu | Bebeji | Rano | Bunkure | Karaye | Kiru | Kabo | Kura | Madobi | Gwarzo | Shanono | Dawakin Kudu | Tsanyawa | Bichi | Dambatta | Minjibir | Ungogo | Gezawa | Gabasawa | Bagwai | Gaya | Dawakin Tofa | Warawa | Fagge | Gwale (Kano) | Tarauni | Ajingi | Garko | Garun Mallam | Rogo | Makoda | Kibiya | Kunchi |