Location via proxy:   [ UP ]  
[Report a bug]   [Manage cookies]                
Jump to content

Lady Gaga

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Lady Gaga
Rayuwa
Cikakken suna Stefani Joanne Angelina Germanotta
Haihuwa Lenox Hill Hospital (en) Fassara, 28 ga Maris, 1986 (38 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Mazauni Upper West Side (en) Fassara
Rivington Street (en) Fassara
Los Angeles
Yonkers (mul) Fassara
Manhattan (mul) Fassara
Malibu (en) Fassara
Ƙabila Italian Americans (en) Fassara
French Canadians (en) Fassara
Harshen uwa Turanci
Ƴan uwa
Mahaifi Joe Germanotta
Mahaifiya Cynthia Germanotta
Ma'aurata Michael Polansky (en) Fassara
Taylor Kinney (mul) Fassara
Christian Carino (en) Fassara
Ahali Natali Germanotta (mul) Fassara
Karatu
Makaranta Convent of the Sacred Heart (en) Fassara
Lee Strasberg Theatre and Film Institute (en) Fassara
Johns Hopkins Center for Talented Youth (en) Fassara
New York University Tisch School of the Arts (en) Fassara : kiɗa
Collaborative Arts Project 21 (en) Fassara
Circle in the Square Theatre School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Faransanci
Jamusanci
Sana'a
Sana'a mawaƙi, mai rubuta waka, gwagwarmaya, ɗan wasan kwaikwayo, dan wasan kwaikwayon talabijin, dan wasan kwaykwayo mai magana amma ba a ganin shi a fim, philanthropist (en) Fassara, singer-songwriter (en) Fassara, mai rubuta kiɗa, darakta da mai bada umurni
Muhimman ayyuka Christmas Tree (en) Fassara
Eh, Eh (Nothing Else I Can Say) (en) Fassara
The Fame (mul) Fassara
Just Dance (mul) Fassara
Poker Face (en) Fassara
Paparazzi (en) Fassara
The Fame Monster (en) Fassara
Bad Romance (en) Fassara
Telephone (en) Fassara
Alejandro (en) Fassara
The Remix (en) Fassara
Lady Gaga Presents the Monster Ball Tour: At Madison Square Garden (en) Fassara
Born This Way (mul) Fassara
Born This Way (en) Fassara
Judas (en) Fassara
The Edge of Glory (en) Fassara
A Very Gaga Thanksgiving (en) Fassara
A Very Gaga Holiday (en) Fassara
Artpop (mul) Fassara
Applause (en) Fassara
Do What U Want (en) Fassara
Million Reasons (en) Fassara
Shallow
A Star Is Born (en) Fassara
Rain on Me
Sour Candy
Stupid Love
Kyaututtuka
Ayyanawa daga
Wanda ya ja hankalinsa David Bowie, Queen (mul) Fassara, Madonna, Army of Lovers (mul) Fassara, Michael Jackson, Bruce Springsteen (mul) Fassara, glam rock (en) Fassara, Whitney Houston, Prince, Rainer Maria Rilke (mul) Fassara, Kiss (mul) Fassara, Cyndi Lauper (en) Fassara da The Beatles
Sunan mahaifi Lady Gaga
Artistic movement electropop (en) Fassara
dance-pop (en) Fassara
electronic dance music (en) Fassara
art pop (en) Fassara
pop music (en) Fassara
synth-pop (en) Fassara
Yanayin murya mezzo-soprano (en) Fassara
Kayan kida piano (en) Fassara
murya
keytar (en) Fassara
acoustic guitar (en) Fassara
electric guitar (en) Fassara
synthesizer (en) Fassara
Jita
drum kit (en) Fassara
Jadawalin Kiɗa Interscope Records (mul) Fassara
Universal Music Group
Cherrytree Records (en) Fassara
Def Jam Recordings (mul) Fassara
KonLive Distribution (en) Fassara
Imani
Addini Kiristanci
Jam'iyar siyasa Democratic Party (en) Fassara
IMDb nm3078932
ladygaga.com
hutun Lady Gaga

Stefani Joanne Angelina Germanotta lafazi|ˈstɛfəni_ˌdʒɜːrməˈnɒtə (An haife ta a watan Maris 28, shekarar 1986), anfi saninta da Lady Gaga, Mawaƙiyar kasar Tarayyar Amurka ce, Marubiciyar waka, kuma jaruma. An santa da sauya yanayin halitta da salo iri-iri. Gaga ta fara waka tun tana budurwa a tsakanin shekaru 13 zuwa 19, Tana yin wake a dararen open mic da yin wasannin a shirye-shiryen makaranta. Ta yi karatu a Collaborative Arts Project 21, ta Jami'ar New York Tisch School of the Arts, sannan daga bisani ta fita dan ci gaba da sana'ar wake-wake. Bayan Def Jam Recordings sun soke kontaraginta, sai ta fara aiki a matsayin marubuciyar waka wa Sony/ATV Music Publishing, inda kada hannu a sabon yarjeniya da Interscope Records da kuma KonLive Distribution a cikin shekara ta 2007. Gaga ta kuma samu daukaka a shekara mai zuwa bayan ta fitar da album dinta na farko The Fame, da kuma wakokin dai dai da suka haye jadawali, "Just Dance" da kuma "Poker Face". An kuma sake faɗaɗa albam din kuma an sanya EP, The Fame Monster (2009), da sabbin wakoki kamar su "Bad Romance", "Telephone" da "Alejandro", kuma duk sun sami karbuwa.

Album din Gaga mai tsayi na biyu, Born This Way (2011), wanda ya hada da electronic rock da techno-pop. An zabe shi asaman jadawalin US Billboard 200 tare da saida fiye da kwafi miliyan daya a kasa da makonsa na farko. Sai title track ya zama waka da aka saida cikin sauri a iTunes Store tare da sama da downlod sama da milliyan a kasa da mako daya. Wakarta na EDM na albam dinta na uku, Artpop (2013), tare da majagaban wakarta Applause", Gaga ta saki albam dinta na jazz tare da hadin-gwuiwa da Tony Bennett, Cheek to Cheek (2014), soft rock dinta ya sanya ta yin album na biyar, Joanne (2016), shi ma ya kai saman US charts. A wannan lokacin ne, Gaga ta shiga kasuwancin yin fim, ta taka rawar jaruma a kananan shirye-shirye kamar American Horror Story: Hotel (2015–2016), inda ta samu kyautar Golden Globe Award for Best Actress, da kuma shirin musical drama A Star Is Born (2018), inda aka sanya ta cikin masu samun kyautar Academy Award for Best Actress. Kuma ta taimaka a soundtrack, which received a BAFTA Award for Best Film Music and made her the only woman to achieve five US number one albums in the 2010s. Its lead single, "Shallow", earned her the Academy Award for Best Original Song.