Location via proxy:   [ UP ]  
[Report a bug]   [Manage cookies]                
Jump to content

Litinin

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Litinin
day of the week (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na non-holiday (en) Fassara
Bangare na mako
Suna saboda Lahadi, Ɗaya, biyu da Wata
Mabiyi Lahadi
Ta biyo baya Talata
Hashtag (en) Fassara MondayMotivation, Mondayvibes, MondayThoughts da Monday
Code (en) Fassara G
Series ordinal (en) Fassara 1 da 2

Litinin rana ce daga cikin rana kun mako. Daga ita sai ranar Talata, gabaninta kuma ranar Lahadi kuma ta kasance a mafiya yawan ƙasashen ita ce ranar farko na mako da ayyukan gwamnati da makarantu ke somawa Wanda ake ma laƙabi da tushen aiki.

A al'adar Bahaushe, idan an haifi namiji a ranar Litinin ana masa laƙabi da Ɗanliti ko Tanimu idan kuma mace ce, sai a kirata da Attine ko tine Tani[1].

  1. https://books.google.com.ng/books?id=bOdSMvlA7zsC&pg=PA56&lpg=PA56&dq=Attine+Hausa&source=bl&ots=oRVnYAsnlF&sig=ACfU3U0zN-Hp2xvIyzICZsfK6bATqwcZSA&hl=en&sa=X&ved=2ahUKEwjak6HZ6o3qAhWIsRQKHYbRB0sQ6AEwBHoECAoQAQ#v=onepage&q=Attine%20Hausa&f=false