Lusaka
Appearance
Lusaka | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Zambiya | ||||
Province of Zambia (en) | Lusaka Province (en) | ||||
Babban birnin |
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 2,467,563 (2017) | ||||
• Yawan mutane | 6,854.34 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 360 km² | ||||
Altitude (en) | 1,279 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1905 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Gwamna | Chilando Chitangala (en) (17 ga Augusta, 2021) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+02:30 (en)
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 02 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | lcc.gov.zm |
Lusaka (lafazi : /lusaka/) birni ne, da ke a ƙasar Zambiya. Shi ne babban birnin ƙasar Zambiya. Lusaka yana da yawan jama'a 2,400,000, bisa ga jimillar 2010. An gina birnin Lusaka a farkon karni na ashirin.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Lusaka
-
Lusaka babban birnin kasar
-
Downtown Lusaka
-
Ofishin Jakadancin Rasha a Lusaka
-
Kofar shiga filin jirgin sama, Lusaka Zambia
-
Tashar kashe gobara ta tsakiyar birnin Lusaka.
-
Wani titi a birnin Lusaka