Location via proxy:   [ UP ]  
[Report a bug]   [Manage cookies]                
Jump to content

Mbuji-Mayi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mbuji-Mayi


Wuri
Map
 6°07′15″S 23°35′48″E / 6.1209°S 23.5967°E / -6.1209; 23.5967
Ƴantacciyar ƙasaJamhuriyar dimokuradiyya Kwango
Province of the Democratic Republic of the Congo (en) FassaraKasaï-Oriental (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 1,559,073 (2010)
• Yawan mutane 11,538.43 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 135.12 km²
Altitude (en) Fassara 549 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1914
Filin jirgin saman Mbuji-Mayi.
Wurin haƙar zinari a Kadai

Mbuji-Mayi (lafazi : /mbujimayi/) birni ne, da ke a ƙasar Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango. Shi ne babban birnin lardin Kasai-Oriental. A shekara ta 2017, Lubumbashi tana da yawan jama'a daga miliyoni biyu zuwa miliyoni uku. An gina birnin Mbuji-Mayi a shekara ta 1914.