Location via proxy:   [ UP ]  
[Report a bug]   [Manage cookies]                
Jump to content

Palau

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Palau
Republic of Palau (en)
Belau (pau)
Flag of Palau (en) Seal of Palau (en)
Flag of Palau (en) Fassara Seal of Palau (en) Fassara

Take Belau rekid (en) Fassara

Kirari «no value»
«Pristime Paradise Palau»
«Paradwys Perffaith Palaw»
Wuri
Map
 7°28′00″N 134°33′00″E / 7.46667°N 134.55°E / 7.46667; 134.55

Babban birni Ngerulmud (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 21,729 (2017)
• Yawan mutane 46.67 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Turanci
Palauan (en) Fassara
Harshen Japan
Labarin ƙasa
Bangare na Micronesia (en) Fassara da European Union tax haven blacklist (en) Fassara
Yawan fili 465.550362 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Pacific Ocean
Wuri mafi tsayi Mount Ngerchelchuus (en) Fassara (242 m)
Wuri mafi ƙasa Pacific Ocean (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1 ga Janairu, 1981Autonomy (en) Fassara
1 Oktoba 1994'yancin kai
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa Government of Palau (en) Fassara
Gangar majalisa Palau National Congress (en) Fassara
• Gwamna Surangel Whipps Jr. (en) Fassara (21 ga Janairu, 2021)
Majalisar shariar ƙoli Supreme Court of Palau (en) Fassara
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 217,800,000 $ (2021)
Kuɗi United States dollar (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .pw (mul) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +680
Lambar taimakon gaggawa 911 (en) Fassara
Lambar ƙasa PW
Wasu abun

Yanar gizo palaugov.pw
Tutar Palau.
Manuniyar palau

Palau ko Jamhuriyar Palau ko Palaos ko Belau ko Pelew ƙasa ce, da ke a Oseaniya. Babban birnin ƙasar Palau Ngerulmud ne. Palau tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 459. Palau tana da yawan jama'a 17,907, bisa ga jimilla a shekarar 2018. Akwai tsibirai dari uku da arba'in a cikin ƙasar Palau. Palau ta samu yancin kanta a shekara ta 1994.

Daga shekara ta 2013, shugaban ƙasar Palau Thomas Remengesau Jr. ne. Mataimakin shugaban ƙasar Palau Raynold Oilouch ne daga shekara ta 2017.