Sani Abacha
Sani Abacha | |||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
17 Nuwamba, 1993 - 8 ga Yuni, 1998 ← Ernest Shonekan - Abdussalam Abubakar →
ga Augusta, 1990 - Nuwamba, 1993 ← Domkat Bali (en) - Oladipo Diya →
ga Augusta, 1985 - ga Augusta, 1990 ← Ibrahim Babangida - Salihu Ibrahim →
| |||||||||
Rayuwa | |||||||||
Haihuwa | jahar Kano, 20 Satumba 1943 | ||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||
Harshen uwa | Hausa | ||||||||
Mutuwa | Aso Rock Villa, 8 ga Yuni, 1998 | ||||||||
Makwanci | jahar Kano | ||||||||
Yanayin mutuwa | unnatural death (en) | ||||||||
Ƴan uwa | |||||||||
Abokiyar zama | Maryam Abacha 1998) | ||||||||
Yara |
view
| ||||||||
Karatu | |||||||||
Makaranta | Mons Officer Cadet School (en) | ||||||||
Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya | ||||||||
Sana'a | |||||||||
Sana'a | ɗan siyasa da soja | ||||||||
Aikin soja | |||||||||
Digiri | lieutenant general (en) | ||||||||
Ya faɗaci |
Yaƙin basasan Najeriya First Liberian Civil War (en) | ||||||||
Imani | |||||||||
Addini | Musulunci | ||||||||
Jam'iyar siyasa | independent politician (en) | ||||||||
Muhammad Sani Abacha. An haife shi ne a ranar 20, ga watan Satumba, a shekara ta alif ɗari tara da arba'in da uku (1943A.C) Miladiyya.[1] Shi tsohon Janar ne na soja. Haifaffen Kano[2], da ke Arewacin Najeriya (a yau jihar Kano). Ya kuma mutu a ranan talata 8, ga watan Yuni a shekara ta alif ɗari tara da chasa'in da takwas 1998.[3] Sani Abacha shugaban Ƙasar Najeriya[4] ne daga watan Nuwamba, a shekarar alif ɗari tara da chasa'in da uku 1993, zuwa watan Yuni shekarar alif ɗari tara da chasa'in da takwas 1998, (bayan Ernest Shonekan - kafin Abdulsalami Abubakar).[5]
Sani Abacha ya kasance shugaban hafsan sojojin ƙasa na Najeriya, tun daga shekarar alif ɗari tara da tamanin da biyar 1985, zuwa shekarar ta alif ɗari tara da chasa'in dai-dai 1990. sannan kuma shugaban tsaron Najeriya daga shekarar alif ɗari tara da chasa'in dai-dai 1990, har zuwa shekara ta alif ɗari tara da chasa'in da uku 1993, sannan daga bisani kuma Ministan Tsaro na ƙasa.
Matakan da ya kai a Soja.
[gyara sashe | gyara masomin]Mutuwa
[gyara sashe | gyara masomin]A ranar 8, ga watan Yuni a shekarar alif ɗari tara da chasa'in da takwas 1998, Abacha ya rasu a fadar shugaban ƙasa ta Aso Rock Villa dake Abuja[6]. An yi jana’izarsa a wannan ranar kamar yadda addinin musulunci ya tanada ba tare da tantance gawar shi ba, wanda hakan ya kara rura wutar hasashen da ake yi na cewa kashe shi akayi.[7] Sai dai Gwamnati ta bayyana dalilin mutuwarsa a matsayin bugun zuciya wanda ya taso mashi ba zato ba tsammani.[8] Jami'an diflomasiyya na ƙasashen waje, ciki har da manazarta leƙen asirin Amurka[9], sun bayyana cewa mai yiwuwa an sanya masa guba ne. Babban jami’in tsaronsa Hamza al-Mustapha ya yi imanin cewa wasu jami’an Isra’ila ne suka sanya masa guba a cikin kamfanin Yasser Arafat ta hanyar gaisawa (wato Nussbaum) daga wannan lokacin ne kuma ya fara ganin canji a jikin shugaban.[10] Wanda har ake tunanin an sanya masa guba ne a Tuffa (Apple). Kafin mutuwarsa, yana gab da miƙa mulki ga gwamnatin farar hula a watan Oktoba shekarar alif ɗari tara da chasa'in da takwas 1998, wanda aka aiwatar a watan Oktoban shekarar alif ɗari tara da chasa'in da biyar 1995.[11] Bayan rasuwar janar Sani Abacha, Janar Abdulsalami Abubakar ya zama shugaban ƙasa, wanda A dalilin gajeren wa'adinsa yasa aka samu Jamhuriyar Najeriya ta huɗu.[12]
Manazarta.
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Sani Abacha". Opera News. Archived from the original on 2023-04-06. Retrieved 2020-12-28.
- ↑ https://www.google.com/url?sa=t&source=web&rct=j&opi=89978449&url=https://www.thisdaylive.com/index.php/2024/06/23/kano-emirate-tussle-and-judicial-complications/&ved=2ahUKEwjwi__DpfOGAxWsXUEAHS_bA10QxfQBKAB6BAgjEAE&usg=AOvVaw16APhP3gycuEscaI_v_bRO
- ↑ Kaufman, Michael T. (9 June 1998). "NEW CHAPTER IN NIGERIA: THE OBITUARY; Sani Abacha, 54, a Beacon of Brutality In an Era When Brutality Was Standard". Nytimes.com. Retrieved 11 February 2023.
- ↑ https://www.google.com/url?sa=t&source=web&rct=j&opi=89978449&url=https://punchng.com/tinubu-celebrates-as-nigeria-sells-gold-injects-5m-into-economy/%3Famp&ved=2ahUKEwi9r6vipfOGAxV1VEEAHW1OA7QQyM8BKAB6BAgFEAE&usg=AOvVaw3Xf5WE758v4u2mvR5kIYt7
- ↑ {cite news|url=https://ng.opera.news/tags/sani-abacha%7Ctitle=Sani[permanent dead link] Abacha}
- ↑ https://www.bing.com/ck/a?!&&p=53995656c2d9c420JmltdHM9MTcxOTAxNDQwMCZpZ3VpZD0yNDE5NGEyMS03NTBiLTZiYjItMzNmMi01ZTg1NzRhMTZhMTkmaW5zaWQ9NTIyMg&ptn=3&ver=2&hsh=3&fclid=24194a21-750b-6bb2-33f2-5e8574a16a19&psq=death+of+sani+abacha&u=a1aHR0cHM6Ly93d3cuYnJpdGFubmljYS5jb20vYmlvZ3JhcGh5L1NhbmktQWJhY2hh&ntb=1
- ↑ "General Sani Abacha Profile". Africa Confidential. Retrieved 12 February 2023.
- ↑ Weiner, Tim (11 July 1998). "U.S. Aides Say Nigeria Leader Might Have Been Poisoned". The New York Times. Retrieved 12 February 2023.
- ↑ https://www.google.com/url?sa=t&source=web&rct=j&opi=89978449&url=https://pe.usembassy.gov/ambassador-of-the-united-states-of-america-to-peru-stephanie-syptak-ramnath/&ved=2ahUKEwiGoMX2pPOGAxV6XUEAHZRHCrkQxfQBKAB6BAgPEAI&usg=AOvVaw3zoR-TREe63dNx2govgo5b
- ↑ Opejobi, Seun (2017-06-19). "Details of how Abacha died in 1998 – Al-Mustapha". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2023-02-12.
- ↑ "BBC News | Analysis | Nigeria: General Abacha's era of dictatorship".
- ↑ "Sani Abacha: Timeline of the late Nigerian dictator's life". BBC News (in Turanci). Retrieved 2023-02-12.
- All articles with dead external links
- Articles with dead external links from March 2024
- Articles with invalid date parameter in template
- Articles with permanently dead external links
- CS1 Turanci-language sources (en)
- Shafuka masu hade-hade
- Haifaffun 1943
- Mutuwan 1998
- Ƴan siyasan Najeriya
- Mutanen Najeriya
- Shugabannin Nijeriya
- Shuwagabannin ƙasar Najeriya
- Kanuri
- Mutane daga jihar kano