Location via proxy:   [ UP ]  
[Report a bug]   [Manage cookies]                
Jump to content

Sarauniya Maria II Zaccaria

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sarauniya Maria II Zaccaria
Prince of Achaea (en) Fassara

1402 - 1404
Rayuwa
Haihuwa 14 century
Mutuwa unknown value
Ƴan uwa
Mahaifi Centurione I Zaccaria
Abokiyar zama Pedro Bordo de San Superano (en) Fassara
Ahali Andronikos Asen Zaccaria (en) Fassara
Yare Zaccaria (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Tuta mai taken Daular ta

Sarauniya Maria II Zaccaria a qarni na (14th-har izuwa karni na 1404), ta kasance Sarauniya ta Achaia, kuma a cikin daular titular.

Ta kasance yar Centurione I Zaccaria, Sarkin Veligosti–Damala da kuma Chalandritsa. ta gaji mijinta mai suna Pedro de San Superano a shekarar 1402 a matsayin waziriyar danta. A shekarar 1404, ta bama dan dan uwanta ragamar mai suna Centurione II Zaccaria.[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. Setton, Kenneth M. (1975). A History of the Crusades: Volume III — The Fourteenth and Fifteenth Centuries. Madison: University of Wisconsin Press.