Location via proxy:   [ UP ]  
[Report a bug]   [Manage cookies]                
Jump to content

Software

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
software
product category (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na creative work (en) Fassara, written work (en) Fassara, means (en) Fassara da kayayyaki
Bangare na na'ura
Karatun ta Injiniyan software
Tarihin maudu'i history of software (en) Fassara
Model item (en) Fassara Windows XP (mul) Fassara, Firefox (mul) Fassara, SQLite (mul) Fassara, VLC media player (en) Fassara da GNOME Shell (en) Fassara
EntitySchema for this class (en) Fassara Entity schema not supported yet (E16)
Hannun riga da computer hardware (en) Fassara
Nada jerin list of softwares (en) Fassara
Yanda software ke aiki

Software daya ne daga cikin bangare na na ura[1] mai kwakwalwa, wato (computer) wannan bangarin da ba'a iya tabawa sai dai kawai a gani, (you can not touch it but you can see it), software na taimakawa computer wajan wasu ayyukan kamar sauwake samanun alaka da kayan da ke cikin naura. ta hanyan sauwaka ayyuka. rabe-raben software: (1) Software na likau (application software) (2) Software na naura (system software)

misalin software na likau microsoft office word, corel draw, adobe reader, visual studio, auto card da sauran su. misalin software na nauura Microsoft Windows operating system, Linus Operating system, Unix Operating system da Mac Operating system. wainnan sune operating system guda hudu da aka fi sani kuma akafi amfani dasu a wurin masana kimiyya daban - daban.