Location via proxy:   [ UP ]  
[Report a bug]   [Manage cookies]                
Jump to content

ji

Daga Wiktionary
Sake dubawa tun a 10:36, 11 Janairu 2022 daga A Sulaiman Z (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Ji''' ya na nufin iya sauraren dukkan abinda ke fitar da sauti da kunne. ==Misali== *na ji maganar da aka fada dazu. *na ji karar jirgin da ya wuce.")
(bamban) ← Tsohon zubi | Zubi na yanzu (bamban) | Zubi na gaba → (bamban)

Ji ya na nufin iya sauraren dukkan abinda ke fitar da sauti da kunne.


Misali

[gyarawa]
  • na ji maganar da aka fada dazu.
  • na ji karar jirgin da ya wuce.