Location via proxy:   [ UP ]  
[Report a bug]   [Manage cookies]                
Jump to content

Doro

Daga Wiktionary

Doro shine abu yai tudu ko ɗan tudun baya tsakanin kafaɗu har ya sa mutum ya ɗan ranƙwafa in yana tafiya. Wani tozo da ke fitowa a bayan mutum a sakamakon wata cuta <> Bent posture of back.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Lado yayi tsawo sosai har ya fara doro

Manazarta

[gyarawa]