Kasa
Appearance
Kasa wani nau'in maciji ne mai haɗari gaske sosai, kuma me girma.
Kasa Yanki ne na musamman tare da ƙayyadaddun iyakoki.
Misalai
[gyarawa]- Kasa ta sari wani yaro
Manazarta
[gyarawa]Kasa abinda da ake nufi shine yin wani abu da bazaka iya ba ko ya gagare ka
Misali
[gyarawa]- Abdullahi ya kasa daukan kaya