Location via proxy:   [ UP ]  
[Report a bug]   [Manage cookies]                
Jump to content

Make

Daga Wiktionary

Make About this soundMaƙe dai kalmace mai harshen damo saboda “Make” yana iya nufin wanda yayi shaye shaye. Maƙesan nan ana iya anfani dashi wajen ace Wani ya boƴe.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Ƙadangare ya maƙe a bango
  • Ta maƙe a lungun ɗaki

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Hide

Manazarta

[gyarawa]
  1. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,86