Location via proxy:   [ UP ]  
[Report a bug]   [Manage cookies]                
Jump to content

aboki

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Aboki About this soundAboki  Shi ne wanda ake tare da shi a wani al'amari. abokai, ƙawaye, ƙawa,

Noun

[gyarawa]

àbōkī ‎(n.) àbōkìyā, àbuyà (t.) (j. àbōkai, àbōkànai)[1]

Misali

[gyarawa]
  • Aboki yana zama kamar dan uwa

Derived terms

[gyarawa]

Translations

[gyarawa]

Karin magana

[gyarawa]
  • Abokin cin mushe ba a ɓoye masa wuƙa.
  • Abokin damo guza.
  • Abokin gamin maɗi, garin tamba.
  • Abokin gamin masa sure.
  • Abokin kiyayi zaman zauri, ka san gussuri, ka ba hauri, gida ba samu komi ba.
  • Abokin kuka ba a ɓoye masa mutuwa.
  • Abokin lalataci, lalatace.
  • Abokin sarki sarki ne.
  • Mai koraka shi ne abokin mai ƙi wuya.
  • Maraki ba abokin tafiya ba ne.
  • Matsiyaci abokin sarki.
  • Talaka ba aboki, ko ka so shi, ran buki ka ƙi shi.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Garba, Calvin Y. Ƙamus na Harshen Hausa. Ibadan: Evans Brothers, 1990. 3.
  2. Newman, Paul, da Roxana M. Newman. A Hausa-English Dictionary. New Haven: Yale University Press, 2007. 1.