Location via proxy:   [ UP ]  
[Report a bug]   [Manage cookies]                
Jump to content

Wq/ha/Princess Fifi Ejindu

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Princess Fifi Ejindu

Princess Fifi Ejindu mai zanen gidaje ce’yar Najeriya, ‘yar kasuwa kuma mai taimakon jama’a. An haife ta a Ibadan, itace tattaba kunnen Sarki James Ekpo Bassey na Birnin Cobham a Calabar, Najeriya.

Zantuka

[edit | edit source]
  • “Lokacin Afurka ce, ni mai tsammanin alkhairi ce wacce mara warkewa”.
  • “A wuri na, babu ruwan toka, sai dai ya kasance baki ko far”.
  • “Idan baka iya tsaya wa don wani abu to zaka fadi don wani abu”.
  • “Na fahimci cewa yana iya yiwuwa ka yi gasa da ko waye, daga ko ina, gaba da gaba, kuma ka yi nasara”.