2021
Appearance
Iri | calendar year (en) da common year starting and ending on Friday (en) |
---|---|
Sauran kalandarku | |
Gregorian calendar (en) | 2021 (MMXXI) |
Hijira kalanda | 1443 – 1444 |
Chinese calendar (en) | 4717 – 4718 |
Hebrew calendar (en) | 5781 – 5782 |
Hindu calendar (en) |
2076 – 2077 (Vikram Samvat) 1943 – 1944 (Shaka Samvat) 5122 – 5123 (Kali Yuga) |
Solar Hijri calendar (en) | 1399 – 1400 |
Armenian calendar (en) | 1470 |
Runic calendar (en) | 2271 |
Ab urbe condita (en) | 2774 |
Shekaru | |
2018 2019 2020 - 2021 - 2022 2023 2024 |
2021 ( MMXXI ) itace shekarar da muke ciki yanzu. Shekara tana fatawa ne daga ranar Juma'a. Itace kuma shekara ta 21 cikin ƙarni na 21, kuma shekara ta biyu cikin shekaru na 2020.
Abubuwan da ka iya faruwa
Janairu
- Janairu 20: Tsohon mataimakin shugaban kasar Amurika Joe Biden za a kaddamar da shi a matsayin s
- shugabanan kasar Amna 46pitol, a Birnin Washington, DC, California Amurka Sanata Kamala Harris za a kaddda ita amar a matsayin mace ta farko da mataimakin shugaban kasar.
Mayu
- 11 ga Mayu: Za a yi zabe a Kanada .
Yuli
- 23 ga Yuli zuwa 8 ga Agusta: Za a gudanar da Gasar Olympics ta bazara ta 2020 shekara guda daga baya fiye da yadda aka tsara saboda annobar COVID-19 .
Wanda babu kwanan wata
- Tarayyar Turai zata daina amfani da lokacin tanadin hasken rana .