Mataimakin shugaban Jami'a
Appearance
Mataimakin shugaban Jami'a | |
---|---|
position (en) da academic title (en) |
Mataimakin shugaban jami'a wani muƙamin ne a wasu jami'o'i a ƙasashen Commonwealth. Mataimakin shugaban jami'ar yana aiki a matsayin, mataimakin shugaban jami'a kuma a matsayin shugaban kwamitin gudanarwa na jami'a. A cikin wannan matsayi na sa, mataimakin shugaban jami'ar na iya aiwatar da wasu ayyuka na yau da kullum, kamar jagorancin bayar da shaidar digiri, kulawar jami'a, da sauƙaƙe haɗin gwiwa ko alaƙa a wasu al'amurra. Bugu da ƙari shi ne ke maye gurbin Shugaban Jami'a idan shugaban Jami'ar ya yi balagoro.
Ainifin shugaban jami'a a waɗannan ƙasashe na Commonwealth, shi ne ake kira da Vice-chancellor
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Jerin shugabannin jami'a
- Masu gudanarwa: amintattu, shugaba, mataimakin shugaban kasa, shugaban jami'a, shugaban jami'a, provost
- Sauran: kwaleji, baiwa, farfesa