Wuta
Appearance
Wuta | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | physical phenomenon (en) da combustion (en) |
Amfani | roasting (en) da Dafa abinci |
Has cause (en) | combustion (en) |
Yana haddasa | thermal energy (en) |
Immediate cause of (en) | burned area (en) , ɗumi da Toka |
Has characteristic (en) | zafi |
Wuta wannan kalmar na nufin wani abu ja wanda yake iya kona etace da dabbobi har ma da mutum. Ana dafa abinci dashi. Ita wuta ana samunta daga hada dutse guda biyu, wanda mafi yawan haka Mutanen da ne suke haka.[1] A wannan zamanin da wani abu wanda ake kira da ashana watau da turanci Matches.
Ana anfani da wuta ta bangarori da dama kamar dafa ruwa, girki, da kone _kone kamar kona shara da dai sauran su.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Paul, Newman; Roxana Ma, Newman (1977). Modern Hausa-English dictionary. University Press Plc Ibadan. ISBN 0195753038.