Itofiya
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Itofiya | |||||
---|---|---|---|---|---|
የኢትዮጵያ ፌዴራላዊ ዲሞክራሲያዊ ሪፐብሊክ (am) Federaalawaa Dimokraatawaa Repabliikii Itoophiyaa (om) ናይኢትዮጵያ ፌዴራላዊ ዴሞክራሲያዊ ሪፐብሊክ (ti) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Take | March Forward, Dear Mother Ethiopia (en) | ||||
| |||||
| |||||
Kirari |
«Land of origins» «Gwlad y tarddu» | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Addis Ababa | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 104,957,438 (2017) | ||||
• Yawan mutane | 95.04 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Amharic (en) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Gabashin Afirka | ||||
Yawan fili | 1,104,300 km² | ||||
Wuri mafi tsayi | Ras Dashen (4,533 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Danakil Depression (en) (−125 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira |
12 Satumba 1974: (Derg (en) ) 28 Mayu 1991: (Transitional Government of Ethiopia (en) ) 21 ga Augusta, 1995: (1995 Constitution of Ethiopia (en) ) | ||||
Patron saint (en) | Saint George (en) | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | Jamhuriyar Tarayya | ||||
Majalisar zartarwa | Government of Ethiopia (en) | ||||
Gangar majalisa | Federal Parliamentary Assembly (en) | ||||
• President of Ethiopia (en) | Taye Atske Selassie (en) (7 Oktoba 2024) | ||||
• Prime Minister of Ethiopia (en) | Abiy Ahmed (ga Afirilu, 2018) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 111,261,882,913 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Birr Habasha | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
| ||||
Suna ta yanar gizo | .et (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +251 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 911 (en) , 907 (en) , 939 (en) da 991 (en) | ||||
Lambar ƙasa | ET |
Jamhuriyar Tarayyar Itofiya da turanci Ethiopia,da harshen amhare ( ኢትዮጵያ ) ada an santa da suna habasha, kasa ce dake a kudancin Afirka.Ta kasancee'yantacciyar kasa ce wadda turawan mulkin mallaka basu mulke ta ba har zuwa shekara ta 1936 sai sojojin Italiya suka fada cikin kasar amma 'yan kasar suka yi taron-dangi da sojojin Birtaniya suka kori sojojin Italiya a shekara ta, 1941 amma batasamu 'yancin kanta ba sai da kasar ingila tasa mata hannu a shekara ta 1944.
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]a cikin karni na bakwai kafin haifuwar Annabi Isah habashawa sun musu masarauta Aksum a gefan, kogin maliya babban birnita Aksum a yanzu ansanta da Eritrea kuma a shekara ta 500 kamin haifuwar annabi Isah manoma da 'yan kasuwanci da suka zo daga kasashen larabawa suka hadu suka yi musu yare daya kuma suka dai-dai ta rubutun su , a tsakiyar karni na hudu se sarki Izana ya shiga tare da 'yan cerci ta Misra, a karni na bakwai bayan haifuwar annabi isah kogin maliya yazama a hannun musulmai, sai Aksum ta rasa kasuwancin ta da alakar ta da taikun Indiya, a karni na goma sai masarautar Aksum ta ruguje tazama tare da wane cerci na Ethiopia a shekara ta 800 bayan haifuwar annabi Isah manoma suka kama biya inshura ga gwamnati kuma suna gina curci curcin da suka fadi har yanzu da kuma sauran su, a da Ethiopia ma'anarta konannar fuska ko bakar fuska
-
Taswiran Kasar Etofiya a zamanin da
-
Tsohon hoto a kasar ta Etofiya
-
Sojan kasar Etofiya da shugaban kasa
-
Sassaken Gragne akan doki
-
Manunin itofiya
-
Manunin itofiya
-
Map din itofiya
-
Lokacin damuna a itofiya
-
Tutar itofiya
-
Itofiya
-
Wassan alada a Itofiya
-
Faduwar Rana itofiya
-
Itofiya
-
Wasanni a itofiya
-
Itofiya
-
Ruwan itofiya
Habasha da Musulunci
[gyara sashe | gyara masomin]Kasar habasha ita ce kasa ta farko da ta kare musulmin farko da su ka tsira daga arnan makka, da kyakkyawar dangantakar da take tsakanin musulmai da habasha a zamanin Annabi Muhammad (S. A. W) manzon Allah, amma ta soma wargajewa tsakanin habasha da kasashen musulinci a zamanin Umar dan khaddab yardar Allah ta Kara tabbata a ga reshi, a wannan lokacin habashawa suka yi ruwan bama-bamai a tashar jirgin ruwa ta jidda kasar saudiyya abin da yasa musulmai suka maida martani.
A shekara ta 83 ta hijira musulmai suka kama wani birni a kusa da habasha dan su ringa lura da habashawa, a shekara ta 1510 bayan haihuwar Annabi Isah sarauniyar habasha ta aika manzo na musamman zuwa ga aiman wail sarkin Burtugal dan saboda ya ci musulmai da yaki a taikun Indiya ta kuma nemi hadin kai daga wajan shi dan ya turamata da sojoji ta yaki makka sai ya yadda da maganarta ya turumata sojojin masu dumbin yawa ko da haka musulmai sun ci su da yaki sun kashe musu babban hafsan sojojin su, amma duk da haka musulmai basusamu dama sun shiga habasha ba.
Addinai
[gyara sashe | gyara masomin]- 40% kirista
- 45% musulunci
- 10% brutustan
- 5% yahudawa da wa yanda basuda addini
kasashen da suke makotaka da jihohin Itofiya
Iyaka
[gyara sashe | gyara masomin]Itofiya tana daya daga cikin kasashe da suke gabashin afirika tana makotaka da kasashe biyar sune :-
- daga nahiyar arewaci Eritrea
- daga yammaci Sudan
- daga kudanci Kenya
- daga gabashin Somaliya
- daga arewa maso gabashin Jibuti
Jihohin kasar
[gyara sashe | gyara masomin]kuma tanada jihohi goma sha daya ko wace jiha da sunan kabila mafi yawa sone:-
- 1 Addis Ababa
- 2 Afar
- 3 Amhara
- 4 Benishangul-Gumuz
- 5 Dire Dawa
- 6 Gambela
- 7 Harari
- 8 Oromia
- 9 Somali
- 10 Southern Nations, Nationalities, and People's Region
- 11 Tigray
game da haka sunada bine biyu na masamman yaren amhari sune Adis ababa da dira dawa
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Jama'a sun taru a wurin wankan Fasiladas a Gondar, Habasha, don bikin Timket - Epiphany na Cocin Orthodox na Habasha.
-
Dutse mai aman wuta, mai suna Dallo
-
Fadar Fasilidas, Gonder
-
prime ministan Etofiya Mr Zeles Zewani a India tare da Dr Manmohan Singh a Delhi
-
Su biyu da wasu shuwagabannin kasa
Ƙasashen Afirka |
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe |