Location via proxy:   [ UP ]  
[Report a bug]   [Manage cookies]                
Jump to content

Vladimir Putin

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Vladimir Putin
Murya
17. Chairman of the Council of CIS Heads of State (en) Fassara

1 ga Janairu, 2017 - 31 Disamba 2017
Almazbek Atambaev (en) Fassara - Emomali Rahmon (en) Fassara
shugaba

16 ga Yuli, 2012 -
4. Shugaban kasar Russia

7 Mayu 2012 -
Dmitry Medvedev (en) Fassara
Supreme Commander-in-Chief of the Armed Forces of the Russian Federation (en) Fassara

7 Mayu 2012 -
Dmitry Medvedev (en) Fassara
38. Prime Minister of Russia (en) Fassara

8 Mayu 2008 - 7 Mayu 2012
Viktor Zubkov (en) Fassara - Dmitry Medvedev (en) Fassara
4. Chairman of the Council of CIS Heads of State (en) Fassara

16 Satumba 2004 - 20 Mayu 2006
Leonid Kuchma (en) Fassara - Nursultan Nazarbaev (en) Fassara
2. Shugaban kasar Russia

7 Mayu 2000 - 7 Mayu 2008
Boris Yeltsin (en) Fassara - Dmitry Medvedev (en) Fassara
2. Chairman of the Council of CIS Heads of State (en) Fassara

25 ga Janairu, 2000 - 29 ga Janairu, 2003
Boris Yeltsin (en) Fassara - Leonid Kuchma (en) Fassara
Acting President of Russia (en) Fassara

31 Disamba 1999 - 7 Mayu 2000
Supreme Commander-in-Chief of the Armed Forces of the Russian Federation (en) Fassara

31 Disamba 1999 - 7 Mayu 2008
Boris Yeltsin (en) Fassara - Dmitry Medvedev (en) Fassara
34. Prime Minister of Russia (en) Fassara

16 ga Augusta, 1999 - 7 Mayu 2000
Sergei Stepashin (en) Fassara - Michail Kasjanov (en) Fassara
Deputy Chairman of the Government of the Russian Federation (en) Fassara

9 ga Augusta, 1999 - 16 ga Augusta, 1999
Secretary of the Security Council of Russia (en) Fassara

29 ga Maris, 1999 - 9 ga Augusta, 1999
Nikolai Bordyuzha (en) Fassara - Sergei Ivanov (en) Fassara
Director of the Federal Security Service (en) Fassara

25 ga Yuli, 1998 - 29 ga Maris, 1999
Nikolai Kovalyov (en) Fassara - Nikolai Patrushev (en) Fassara
party leader (en) Fassara

1995 - 1997
Q38715852 Fassara


shugaba


Q38715670 Fassara


party leader (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa V.F. Snegiryov Maternity Hospital No.6 (en) Fassara da Saint-Petersburg, 7 Oktoba 1952 (72 shekaru)
ƙasa Rasha
Kungiyar Sobiyet
Mazauni Baskov Lane 12, Mansion of Louise von Taube (en) Fassara
Akademika Zelinskogo Street (en) Fassara
Dresden
Saint-Petersburg
Saint-Petersburg
Moscow
Ƙabila Russians (en) Fassara
Harshen uwa Rashanci
Ƴan uwa
Mahaifi Vladimir Putin
Mahaifiya Maria Putina
Abokiyar zama Lyudmila Ocheretnaya (en) Fassara  (28 ga Yuli, 1983 -  2 ga Afirilu, 2014)
Ma'aurata Alina Kabaeva (en) Fassara
Yara
Ƴan uwa
Yare family of Vladimir Putin (en) Fassara
Karatu
Makaranta Academy of the Federal Security Service of the Russian Federation (en) Fassara
Saint Petersburg Mining University (en) Fassara 27 ga Yuni, 1997) Candidate of Economic Sciences (en) Fassara : ikonomi
Saint Petersburg State University (en) Fassara
St. Petersburg Institute of the FSB of Russia (en) Fassara
Academy of Foreign Intelligence (en) Fassara
School 193 (en) Fassara
(1960 - 1968)
School 281 (en) Fassara
(1968 - 1970)
Faculty of Law, Saint Petersburg State University (en) Fassara
(1970 - 1975) Candidate of Economic Sciences (en) Fassara : international law (en) Fassara
Matakin karatu Candidate of Economic Sciences (en) Fassara
Harsuna Rashanci
Jamusanci
Turanci
Malamai Yury Tolstoy (en) Fassara
Anatoly Rakhlin (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, judoka (en) Fassara, stunt performer (en) Fassara, intelligence agent (en) Fassara da President of the Republic (en) Fassara
Nauyi 77 kg
Tsayi 157.48 cm
Wurin aiki Moscow, Saint-Petersburg da Dresden
Employers KGB (en) Fassara  (1975 -  1990)
First Chief Directorate (en) Fassara  (1985 -  1990)
Administrative Directorate of the President of the Russian Federation (en) Fassara  (ga Augusta, 1996 -  1 ga Maris, 1997)
Presidential Administration of Russia (en) Fassara  (25 ga Maris, 1997 -  ga Yuli, 1998)
Muhimman ayyuka A Plea for Caution From Russia (en) Fassara
Russia at the Turn of the Millennium (en) Fassara
Russia Muscles Up — the Challenges We Must Rise to Face (en) Fassara
Russia: The Ethnicity Issue (en) Fassara
Economic Tasks (en) Fassara
Democracy and the Quality of Government (en) Fassara
Building Justice: A Social Policy for Russia (en) Fassara
Being Strong: National Security Guarantees for Russia (en) Fassara
Time to Trust Russia: A Common Front Against Terror (en) Fassara
We Share German Priorities (en) Fassara
Kyaututtuka
Ayyanawa daga
Wanda ya ja hankalinsa Anatoly Sobchak (en) Fassara, Ivan Ilyin (en) Fassara, Helmut Kohl, Alexander Dugin (en) Fassara, Niccolò Machiavelli (mul) Fassara da Boris Yeltsin (en) Fassara
Mamba All-Russia People's Front (en) Fassara
Ozero (en) Fassara
Russian Academy of Arts (en) Fassara
Fafutuka Russian nationalism (en) Fassara
Russian irredentism (en) Fassara
Traditional values in Russia (en) Fassara
Sunan mahaifi Платов, Platov da ߔߑߟߊߕߐߝ߭
Aikin soja
Fannin soja KGB (en) Fassara
Federal Security Service (en) Fassara
Digiri reservist (en) Fassara
1st class Active State Councillor of the Russian Federation (en) Fassara
podpolkovnik (en) Fassara
Ya faɗaci Second Chechen War (en) Fassara
Russo-Georgian War (en) Fassara
Russian military intervention in the Syrian civil war (en) Fassara
CSTO Operation in Kazakhstan (en) Fassara
Russo-Ukrainian War (en) Fassara
Imani
Addini Eastern Orthodoxy (en) Fassara
Jam'iyar siyasa no value
Communist Party of the Soviet Union (en) Fassara
Our Home – Russia (en) Fassara
no value
United Russia (en) Fassara
IMDb nm1269884
putin.kremlin.ru
Vladimir Putin da vendamir
yegor da Vladimir Putin
Vladimir Putin Yana jawabi

Vladimir Putin (Russian: Владимир Путин) shine shugaban ƙasar Rasha na yanzu. An haifi Putin ne a Leningrad, indaa a yanzu ake kira Saint Petersburg, a ranar 7 ga Oktoba 1952. Ya kasance Firayim Ministan Rasha  daga 1999 zuwa 2000, sannan  Shugaban Rasha  daga Maris 2000 zuwa Mayu 2008, kuma Firayim Minista kuma daga 2008 zuwa 2012. Ya zama shugaban kasa. Kuma a cikin 2012. Tun da farko ya sami horo a matsayin lauya.[1][2]

Vladimir Putin da elina

An haifi Putin ne a ranar 7 ga Oktoba 1952, a Leningrad, Taraiyar Sobiyat (yanzu Saint Petersburg Russia). Iyayensa su ne Vladimir Spiridonovich Putin (1911-1999) da Maria Ivanovna Putina (née Shelomova; 1911–1998). Spiridon Putin, kakan Vladimir Putin, ya kasance mai dafawa Vladimir Lenin da Joseph Stalin.[3][4]

Daga 1985 zuwa 1990, Putin ya yi aiki da KGB, sabis ɗin leƙen asiri na Tarayyar Sobiyat. Putin ya yi aiki a Dresden, wanda wani yanki ne na tsohuwar Jamus ta Gabas. Bayan Jamus ta Gabas ta ruguje a 1989, an gaya wa Putin ya dawo Tarayyar Soviet. Ya zaɓi ya tafi Leningrad, inda ya tafi jami'a. A cikin watan Yuni 1990, ya fara aiki a sashen harkokin kasa da kasa na Jami'ar Jihar Leningrad. A watan Yuni 1991, an nada shi shugaban kwamitin kasa da kasa na ofishin magajin garin Saint Petersburg. Aikinsa shi ne inganta dangantakar kasa da kasa da zuba jari a kasashen waje.[source?]

Putin ya bar muƙaminsa a KGB a ranar 20 ga Agusta, 1991, lokacin da ake gwabzawa da Shugaban Tarayyar Soviet Mikhail Gorbachev. A 1994, ya zama na farko mataimakin shugaban birnin Saint Petersburg. A watan Agustan 1996, ya zo Moscow, kuma ya yi aiki a manyan mukamai daban-daban a gwamnatin Boris Yeltsin. Ya zama shugaban FSB (sabis na leƙen asiri a cikin Rasha ɗan jari hujja na zamani) daga Yuli 1998 zuwa Agusta 1999, kuma ya kasance Sakataren Kwamitin Tsaro daga Maris zuwa Agusta 1999.

Vladimir Putin a pinlan

Shugaban ƙasar Rasha

[gyara sashe | gyara masomin]

Putin ya zama Shugaban Rasha a watan mayu 2000. Putin shi ne shugaban jam'iyyar United Rasha mai mulki. Tun bayan faɗuwar Tarayyar Soviet ne dai wannan jam'iyyar ke lashe zaben kasar Rasha.

Masu sukar Putin sun ce ya ƙwace ƴancin jama’a, kuma ya kasa inganta ƙasar. Rasha tana samun kuɗi da yawa daga sayar da mai da iskar gas zuwa wasu ƙasashe, amma saboda  cin hanci da rashawa, ba a amfani da wannan kuɗin don inganta yanayin rayuwa.[5][6]

A baya-bayan nan dai ƴan adawar Rasha sun gudanar da zanga-zangar nuna adawa da gwamnatin Putin, inda suka yi kamfen na nuna adawa da Putin ta yanar gizo, tare da buga rahotanni masu zaman kansu ga sauran jama'a. Saboda sa baki a cikin kafofin watsa labarai, yana da matukar wahala a sami bayanai daban-daban ga jama'a.

Putin ya yi adawa da mamaye Libya a shekarar 2011. Yana kuma adawa da mamaye Syria da Iran.

A ranar 24 ga Maris, 2014, an dakatar da Putin da Rasha daga G8

Rayuwa ta ƙashin kai

[gyara sashe | gyara masomin]

Mamba ne a cocin Orthodox, ya rabu da matar sa kuma yana da ƴaƴa biyi.[7][8]

  1. Odynova, Alexandra (5 April 2021). "Putin signs law allowing him to serve 2 more terms as Russia's president". CBS News.
  2. "Putin — already Russia's longest leader since Stalin — signs law that may let him stay in power until 2036". USA Today.
  3. "Putin says grandfather cooked for Stalin and Lenin". reuters.com. Reuters. 11 March 2018. Retrieved 30 January 2021.
  4. Sebestyen, Victor (2018), Lenin the Dictator, London: Weidenfeld & Nicolson, p. 422, ISBN 978-1-4746-0105-4
  5. Correspondent, By Jim Acosta, CNN Senior White House (24 March 2014). "U.S., other powers kick Russia out of G8 - CNNPolitics". CNN.
  6. Smale, Alison; Shear, Michael D. (24 March 2014). "Russia Is Ousted From Group of 8 by U.S. and Allies". The New York Times.
  7. Zakharov, Andrey; Badanin, Roman; Rubin, Mikhail (25 November 2020). "An investigation into how a close acquaintance of Vladimir Putin attained a piece of Russia". maski-proekt.media. Proekt. Archived from the original on 25 November 2020. Retrieved 5 October 2021.
  8. "Investigation Claims to Uncover Putin's Extramarital Daughter". The Moscow Times. 25 November 2020. Archived from the original on 26 November 2020. Retrieved 5 October 2021.